Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Mutaffifin Ayahs #22 Translated in Hausa

كَلَّا إِنَّ كِتَابَ الْأَبْرَارِ لَفِي عِلِّيِّينَ
A'aha! Haƙĩƙa lalle ne littãfin mãsu ɗã'ã yana a cikin Illiyyĩna?
وَمَا أَدْرَاكَ مَا عِلِّيُّونَ
Kuma mẽne ne yã sanar da kai abin da ake cẽwa Illiyyũna?
كِتَابٌ مَرْقُومٌ
Wani littãfi ne rubũtacce.
يَشْهَدُهُ الْمُقَرَّبُونَ
Muƙarrabai suke halarta shi.
إِنَّ الْأَبْرَارَ لَفِي نَعِيمٍ
Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah tabbas suna cikin ni'ima.

Choose other languages: