Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Mutaffifin Ayahs #25 Translated in Hausa

يَشْهَدُهُ الْمُقَرَّبُونَ
Muƙarrabai suke halarta shi.
إِنَّ الْأَبْرَارَ لَفِي نَعِيمٍ
Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah tabbas suna cikin ni'ima.
عَلَى الْأَرَائِكِ يَنْظُرُونَ
A kan karagu, suna ta kallo.
تَعْرِفُ فِي وُجُوهِهِمْ نَضْرَةَ النَّعِيمِ
Kana sani a cikin huskõkinsu, akwai kwarjinin ni'ima.
يُسْقَوْنَ مِنْ رَحِيقٍ مَخْتُومٍ
Ana shãyar da sũ daga wata giya wadda aka yunƙe a kan rufinta.

Choose other languages: