Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Mutaffifin Ayahs #24 Translated in Hausa

كِتَابٌ مَرْقُومٌ
Wani littãfi ne rubũtacce.
يَشْهَدُهُ الْمُقَرَّبُونَ
Muƙarrabai suke halarta shi.
إِنَّ الْأَبْرَارَ لَفِي نَعِيمٍ
Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah tabbas suna cikin ni'ima.
عَلَى الْأَرَائِكِ يَنْظُرُونَ
A kan karagu, suna ta kallo.
تَعْرِفُ فِي وُجُوهِهِمْ نَضْرَةَ النَّعِيمِ
Kana sani a cikin huskõkinsu, akwai kwarjinin ni'ima.

Choose other languages: