Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Mutaffifin Ayahs #23 Translated in Hausa

وَمَا أَدْرَاكَ مَا عِلِّيُّونَ
Kuma mẽne ne yã sanar da kai abin da ake cẽwa Illiyyũna?
كِتَابٌ مَرْقُومٌ
Wani littãfi ne rubũtacce.
يَشْهَدُهُ الْمُقَرَّبُونَ
Muƙarrabai suke halarta shi.
إِنَّ الْأَبْرَارَ لَفِي نَعِيمٍ
Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah tabbas suna cikin ni'ima.
عَلَى الْأَرَائِكِ يَنْظُرُونَ
A kan karagu, suna ta kallo.

Choose other languages: