Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Qiyama Ayahs #28 Translated in Hausa

وَوُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ بَاسِرَةٌ
Wasu huskõki, a rãnar nan, mãsu gintsẽwa ne.
تَظُنُّ أَنْ يُفْعَلَ بِهَا فَاقِرَةٌ
Sunã zaton a sako musu masĩfa mai karya tsatso.
كَلَّا إِذَا بَلَغَتِ التَّرَاقِيَ
A'aha! Iadan (rai) ya kai ga karankarmai.
وَقِيلَ مَنْ ۜ رَاقٍ
kuma aka ce: "Wãne ne mai tawada?"
وَظَنَّ أَنَّهُ الْفِرَاقُ
Kuma ya tabbata cẽwa rabuwa dai ce.

Choose other languages: