Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Qiyama Ayahs #31 Translated in Hausa

وَقِيلَ مَنْ ۜ رَاقٍ
kuma aka ce: "Wãne ne mai tawada?"
وَظَنَّ أَنَّهُ الْفِرَاقُ
Kuma ya tabbata cẽwa rabuwa dai ce.
وَالْتَفَّتِ السَّاقُ بِالسَّاقِ
Kuma ƙwabri ya lauye da wani ƙwabri.
إِلَىٰ رَبِّكَ يَوْمَئِذٍ الْمَسَاقُ
Zuwa ga Ubangijinka, a rãnar nan, magargaɗa take.
فَلَا صَدَّقَ وَلَا صَلَّىٰ
To, bai gaskatã ba, kuma bai yi salla ba!

Choose other languages: