Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Infitar Ayahs #15 Translated in Hausa

كِرَامًا كَاتِبِينَ
Mãsu daraja, marubũta.
يَعْلَمُونَ مَا تَفْعَلُونَ
Sunã sanin abin da kuke aikatãwa.
إِنَّ الْأَبْرَارَ لَفِي نَعِيمٍ
Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah, dãhir, suna cikin ni'ima.
وَإِنَّ الْفُجَّارَ لَفِي جَحِيمٍ
Kuma lalle ne, fãjirai, dãhir, sunã cikin Jahĩm.
يَصْلَوْنَهَا يَوْمَ الدِّينِ
Zã su shigẽ ta a rãnar sakamako.

Choose other languages: