Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Infitar Ayahs #14 Translated in Hausa

وَإِنَّ عَلَيْكُمْ لَحَافِظِينَ
Lalle ne, a kanku, haƙiƙa akwai matsara.
كِرَامًا كَاتِبِينَ
Mãsu daraja, marubũta.
يَعْلَمُونَ مَا تَفْعَلُونَ
Sunã sanin abin da kuke aikatãwa.
إِنَّ الْأَبْرَارَ لَفِي نَعِيمٍ
Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah, dãhir, suna cikin ni'ima.
وَإِنَّ الْفُجَّارَ لَفِي جَحِيمٍ
Kuma lalle ne, fãjirai, dãhir, sunã cikin Jahĩm.

Choose other languages: