Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Infitar Ayahs #16 Translated in Hausa

يَعْلَمُونَ مَا تَفْعَلُونَ
Sunã sanin abin da kuke aikatãwa.
إِنَّ الْأَبْرَارَ لَفِي نَعِيمٍ
Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah, dãhir, suna cikin ni'ima.
وَإِنَّ الْفُجَّارَ لَفِي جَحِيمٍ
Kuma lalle ne, fãjirai, dãhir, sunã cikin Jahĩm.
يَصْلَوْنَهَا يَوْمَ الدِّينِ
Zã su shigẽ ta a rãnar sakamako.
وَمَا هُمْ عَنْهَا بِغَائِبِينَ
Bã zã su faku daga gare ta ba.

Choose other languages: