Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Infitar Ayahs #12 Translated in Hausa

فِي أَيِّ صُورَةٍ مَا شَاءَ رَكَّبَكَ
A cikin kõwace irin sũra Ya so Ya ginã ka a kanta.
كَلَّا بَلْ تُكَذِّبُونَ بِالدِّينِ
A'aha, bã haka ba, kuna ƙaryatãwa game da sakamako!
وَإِنَّ عَلَيْكُمْ لَحَافِظِينَ
Lalle ne, a kanku, haƙiƙa akwai matsara.
كِرَامًا كَاتِبِينَ
Mãsu daraja, marubũta.
يَعْلَمُونَ مَا تَفْعَلُونَ
Sunã sanin abin da kuke aikatãwa.

Choose other languages: