Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Qiyama Ayahs #12 Translated in Hausa

وَخَسَفَ الْقَمَرُ
Kuma, watã ya yi husũfi (haskensa ya dushe).
وَجُمِعَ الشَّمْسُ وَالْقَمَرُ
Aka tãra rãnã da watã
يَقُولُ الْإِنْسَانُ يَوْمَئِذٍ أَيْنَ الْمَفَرُّ
Mutum zai ce a rãn nan "Ina wurin gudu?"
كَلَّا لَا وَزَرَ
A'aha! bãbu mafaka.
إِلَىٰ رَبِّكَ يَوْمَئِذٍ الْمُسْتَقَرُّ
zuwa ga Ubangijinka wurin tabbata, a rãnar nan, yake.

Choose other languages: