Quran Apps in many lanuages:

Surah Al-Ghashiya Ayahs #12 Translated in Hausa

وُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ نَاعِمَةٌ
Wasu huskõki a rãnar nan mãsu ni'ima ne.
لِسَعْيِهَا رَاضِيَةٌ
Game da aikinsu, masu yarda ne.
فِي جَنَّةٍ عَالِيَةٍ
(Suna) a cikin Aljanna maɗaukakiya.
لَا تَسْمَعُ فِيهَا لَاغِيَةً
Bã zã su ji yãsassar magana ba, a cikinta.
فِيهَا عَيْنٌ جَارِيَةٌ
A cikinta akwai marmaro mai gudãna.

Choose other languages: